Saturday, 23 July 2016

Menene Wadannan Alamomin Ke Nufi E,G,3G,H,H+,4G



Wadannan Alamun Da Kuke Gani Sune Alamu Da Suke Bayyana A Saman Screen Din Wayarmu Ta Brawser, Hakan Kuma Na Nuna Maka Yanayin Gudun ko Saurin Brawser Dinka Ne, Waton In Kun Lura Ba Ko Wace Brawser Bace Zakuga (E) Ko Kuga (G) Ko Wace Brawser Tana Da Iri Ko Salon Nata Alamar,



Anan Ga Dan Bayani Kadan Da Zamuyi Akan Ko Wannensu...




WI-FI



WI-FI Wani Dan Qaramin Alamane Dake Fita A Can Saman Brawsernka, Wanda Ake Samun Sa A Manyan Ofishoshi, Wajen Ayyuka Ko Kuma a Manyan Gidaje, Kuma Yana Da Sauri Sosai Wajen Yin Amfani Dashi


(G)


G, Shima Wannan Wata Alamace Dake Bayyana A Wayoyi Musanmanma Kamar Irin Tsofaffin Wayoyin Symbian, Kuma Shi Bashi Da Wani Sauri Sosai, Sannan Yana Nufin GPRS (General

Packet Radio Service),



(E),



E, Shikuma Wannan Alamar Tananan Tana Bayyana A Saman Brawser Dinmu, Sannan Tafi (G) Sauri Shikuma Yana Nufin EDGE (Enhanced Data Rates

for GSM Evolution).



(3G)



3G, Shi Kuma 3G Yana Da Sauri Sosai Domin Kuwa Yafi (G) Da (E) Wajen Brawsing, Ko Kallan Video Akan Internet, Ko Wajen Downloding




(H Ko H+)
(H Ko H+) Shima Dai Yana Nufin Kamar 3G Ko 4G Ne ..  Amma A Wayoyi Ire Iren Su China Kamar Irinsu Techno.,  Gionee, Infinix. Akasin Kamarsu Samsung. LG, HTC,  Zakaga Su Suna Nuna 3G Ne Ko 4G


Kadan Kenan Daga Bayani Akansu

Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai

No comments