YANDA BATTERY YAKE
Yawancin Batteries Din Andriod Da Muke Gani Suna Zuwane Lithium Ion battery Da Kuma Lithium Polymer battery, Sai Dai Dukansu Battiran Basu Da Kwanya, Ina Nufin Su Ba Dole SaiKaJe Ka Gasa Battery Din Ba A Yayin Da Ka Siya Sabuwar Wayar Ka Ta Andriod, Akasin Wasu Batiran, Da Zakaga Idan Kasai Sabuwar Waya, Sai Ace Maka Sai KaJe Ka Cire Batir Din An Gasashi A Universal Charger,
Kamar Yanda Mu Sani Dai, DuK Da Bazamu Iya Cewa Batir Din WayarKa Ta Andriod Zai Dawwama Kana Amfani Dashi Ba, Amma Akwai Hanyoyi Da Zakabi Ka Cetoshi Domin SauKakama Wayar Taka Wajen Cenyemaka Battery Da Wuri Hanyoyin Kuwa Sune Kamar HaKa,
1, BaQin Wallpaper Zai Taimaki Wayarka Sosai Wajen Ceto Maka Rayuwar Battery Din WayarKa,
Idan WayarKa Tanada BaKin Screen (BlacK Sensor) Kamar Ire-Iren Wayoyin Samsung Yana Da Kyau Kasa Mata Ba'Kin Wallpaper, Saboda Idan Kasa Mata Wallpaper Mai HasKe, Shima Yana Taimakawa WaJen Jan CaJi
2, KarKasa WayarKa A Auto Brigtness,
Idan Kasa WayarKa A Auto Brightness Zata Bake HasKe Fiye Da Yanda Kake BuKata, Wannan Ma Babbar Hanyace Da Zaka Taimaki WayarKa Wajen Ceto Battery DinKa, Domin Kuwa Screen Yana Taimako Sosai Wajen ZuKar Batir Din WayarKa Ta Andriod,
4, Kashe Vibrate Din Wayarka

Ka Kashe Vibrate Na Wayar Andriod Kamar Na Kira, Idan Baya Zama Dole Ba, Sai Ka Cire Vibrate Na Typing Kamar Wannan Vibrate Idan Kana Yin Rubutu, Wannan Ma Yana Taimako Sosai WaJen Ceton Batir
5, Seta Abun Da Ake Kira 'Do Not Disturb' 'Sleep Schedule'
Sleep Schedule Ko Do Not Disturb Shine Kamar Ka Seta Lokacin Da WayarKa Ta Zata Dunka Kashe WIFI, Mobile Data, Ringing Tune A Lokacin Da Ba Amfani Da Ita Kake Ba, Duk Da Cewa Dai Ba Kowace Waya Ke Zuwa Da Wannan Tsarukan Ba, Amma Akwai App Da Zakayi Amfani WaJen Seta Wannan Tsarukan Kamar App Din Da Ake Kira IFTTT Zaka Iya Downloads Dinsa A Play Store
Ka DunGa Kulle Connection DinKa Inba Amfani Dasu Kake Ba,
Misali Zakaga Wasu Sun Bar Bluethoth, WIFI, GPS,NFS Din Wayarsu A Bude, BaiKamata A Dunga Budesu Ba, Ba Tare Da Wata Dalili Ba, Ko Lokacin Da Za,ayi Amfai Dasu Ba