Saturday, 23 July 2016

Google Zai Bada Damar Gwada Application Kafin Ayi Install Dinsa


KamFanin Google Sun Fitar Da Wata Sanarwar Cewa Nan Bada Jimawa Ba Zasu Fitar Da Wani Sabon Tsari Ga Masu Binciken Application Din Andriod Ta Hanyar Kafar Bincike Na Google, Damar Da Zasu Gwada Application Kafin Yin Installing Dinsa Cikin Wayoyin Andriod,

Wannan Tsarin Dai Zai Bama Mai Bincike Damar Da Zai Iya Gwada Application Harna Tsahon Mintuna Goma [10Mins] Ta Hanyar WIFI Ko Mobile Data. Ta Yanda Inka Kammala Gwadashi Na Tsahon Mintuna Goma Nan Ne Kuma Zaka Tantance Eh Zakayi Downloading Ko Kuma A,A.

Wannan Sabon Tsarin Zai Fara Yaduwa Ne Cikin Bura Nen AmurKa, Daga Baya Kuma Sai Ya Fara Yaduwa Izuwa Sassan Duniya

Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai

No comments