Saturday, 23 July 2016

Menene BacKup ?? Ya Kuma Ake BacKup A Wayar Andriod,


MENENE BACKUP A WAYAR ANDRIOD



Backup Dai Kamar Yanda Yake Shine Hanyar Da ZaKa Sami Daman AJiyar Files Da Datas DinKa, Kamarsu Hotuna, Videos, WaKoki, Numbobin WayoyinKa, Files, Da Dai Sauransu .. A Cikin Computer Dinka Ko Kuma Ta Cikin Gmail Account DinKa, Kuma A SauQaQe ..

Sau Da Yawa ZaKaga Idan Mutum Yayi Hasarar Wayarsa Ta Andriod, Wata Qil Ta Fadi Ko Ansaceta Ko Kuma Kundin AJiyarsa Wato Memory Card Ko Phone Storage, Dinsa Ya Sami Matsala, Ko Kuma Kaga Mutum Yayi Wiping Din Wayarsa Ya Rasa Komai Da Komai, Sai Kaga Mutum Yayi Hassarar DuK Abubuwansa DaYa Dade Yana Tarasu, Abun GasKiya Ba Dadi ...

YA AKEYIN BACKUP A WAYAR ANDRIOD

Tunda Da FarKo Munyi Bayani Akan Menene BacKup, Ina Sa Ran Mai Karatu Ya Fahimci Menene Shi BackUp Din ... Yanzun Kuma Zanso In Sanar DaKu Tayaya Ne Akeyi BackUp Din A Wayar Andriod .

Da FarKo Dai Ya Kasance Kana Da Gmail Account, Idan BaKa Dashi SaiKa Samu Ka Bude Sabo,

Bayan Ka Bude Sai KaJe Setting Na WayarKa Ta Andriod, Ka Nemi WaJen Da Ake Kira "Backup & Reset" A Cikin Nan Ne ZaKa Shiga WaJen BacKup Din Sai Ka Sashi Kamar HaKa,


YANDA ZAKAYI BACKUP A WAYAR DA BA'AYIMATA ROOTING BA,

Akwai Hanyoyi Tare Da Applications Sosai Nayin BacKup A Cikin Play Store, Sai Dai Kuma Wasu Apps Din Nada MutuKar Muhimmanci Wasu Kam Shirmene Kawai A Tara A Cikinsu Kamar Wannan App Din Mai Suna "Easy Backup & Restore" Shi Wannan App Din ZaKa Iya Amfani Dashi Wajen Yin BackUp A WayarKa Ta Andriod Batare Da Kayi Mata Rooting Ba,

YADDA AKE BACKUP TA HANYAR AMFANI DA EASY BACKUP & RESTORE,

Da FarKo Ka Bude Play Store Kayi Downloads Na App Mai Suna "Easy Backup & Restore"


Shi Wannan App Din Zai BaKa Damar Da ZaKayi BacKup Din Call Log, Calender, Contact, BooKmarks, Text Message DinKa,



Sai Dai Kuma Shi Wannan App Din Ba,a Iya Amfani Dashi Wajen BacKup Din Kamarsu Photos,Videos,Musics Da Kuma Wasu Documents,

YANDA AKE AMFANI DA EASY BACKUP & RESTORE WAJEN BACKUP

1, KayI Downloads Na Easy Backup And Restore A Cikin WayarKa

2, A Yayin Bude App Din Zaitambaye Ka, Cewa "You Want To Take Backup" Wato Kanaso Kayi Backup Ne, SaiKa Taba Yes,

3, Daganan Sai NunomaKa Abubuwan Da Zakayi Backup Dinsu, Zaka Gansu A Jere Sai Kayi Tick Din Box Din DaKe Gabansu Bayan Ka Kammala Ticks Din SaiKa Danna OK,



4, Daganan Zai Tambayeka A Inda Kakeson Kayi Saving Din BacKup Din Naka, Zai Nuno Makasu

5, Idan Ka Zabi Cloud Storage Ne, To Dole Sai Kayi Sign In Na Gmail DinKa, Idan Kuma Kanaso Kayi Saving Backup DinKa Kai Tsaye I Zuwa Memory Card DinKa Ne ... To Kawai Daganan Kawai Zakayi Savin Dinsa,



6, Daganan Zai Cema Ka Ma Backup Din Naka Suna, To Saika Shigar Da Sunan Backup Din Kamar Yanda Yake A Hotonnan




7, Zakaga Tafiyar Backup DinKa, Da Zarar Ya Kammala Zai Nunamaka Details Dinka Na Backup Din Da Kayi



8, Idan Kanso Ka Dawo Da Abin Da Kayi Backup Dinsa IZuwa Cikin WayarKa Saika Shiga App Din Saika Taba Gefe App Din Zai Fitarma Da Options Saika Shiga Restore,



9, Daganan Zai Numa Maka Abunda Kakesonyi BackUp Dinsu Saika Taba OK



YANDA AKE BACKUP A WAYAR ANDRIOD DIN DA AYI ROOTING DINTA

Idan Har WayarKa Kayi Rooting Dinta, To Ba Wani Application Din Da Yafi "Titanium Backup" Titanium Backup

Saboda Shi Titanium Backup Backup Zai BaKa Damar Yin Backup Din Komai Na Cikin WayarKa,

YANDA AKE AMFANI DA TITANIUM BACKUP

1, Kayi Downloads Na Titanium BackUp A WayarKa A Kayi Rooting Dinta, Cikin PlayStore


2, Saika Bude App Din Zai Tambayeka Root Privileges Saika Taba Ok,


3, Anaso Kayi Enable Na USB Debugging A Wayar Taka

4, Idan Ka Bude App Din, Zakaga Wasu Tabs Guda Uku, Na Farko Zai NunamaKa Bayanine Dangane Da Wayar Taka, Na Biyu Kuma Shine Wajen Da Zakayi Backup & Restore, Tab Na Uku Kuma Wajen Tsara Backup Ne


5, Saika Taba Akan Tab, Na Tsakiya Wato Restore & BacKup, Zakaga Duk Abubuwan Dake Cikin Wayar Taka



6, Idan Kanaso Kayi BackUp Din Apps Da Datas DinKa, Saika Taba Dan Karamin Akwati Dake Saman App Din



7, Daganan TITANIUM BackuP Zai Tafi Kai Tsaye Domin Creating BackUp Din, Amma Yakan Dan Dauki Lokaci ..


8, Domin Restore Din Abubuwan Da Kayi Restore Zaka Sake Shiga App Din Ne, Saika Taba Inda Akasa Batch Action To Daganan Zakayi Tick Din Duk Abun Da Kakeson Ayi Restore, Wato Dawo Dashi Ga Wayar Taka .. Anan WaJen


Kadan Kenan Bayani Dangane Da BackUp A Wayar Andriod

Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai

No comments