Tuesday, 26 July 2016

Yanda Zakayi Download Na Hotuna Da Videos Na Instagram Batare Da Wani Software Ba.


Kamar Yanda Muka Sani A Yanxun Instagram.Com Shine Ja Gaba Wajen Yad'a Hotuna A Duniya,

A Yanzun Instagram Ya Shahara Sosai Cikin Wayoyin Matasa Mata Da Maza Musan Man Masu Amfani Da Andriod Ko Iphones..

Sai Dai Kuma Akwai Wadan Da Su Burinsu Idan Sun Bude Instagram Bawai Kawai Suga Hotuna Su Wuje Bane Kawai, A'A Wasu Burinsu Bayan Sunga Hotuna Sai Kuma Yi Save Din Sa Cikin Wayoyin Nasu, Kuma Ba Hali,

Wasuma Na Kokari, Domin Sukanyi ScreenShot Din Hotunan, Video Kuwa Sai Dai Ka Kalla Ka Wuce,

A Yau Zamuyi Bayani Ne Game Da Yanda Zakayi Download Din Hotuna Da Videos Din Instagram Batare Da Wani Sofware Ba, Kai Tsaye Kawai Kamar Yanda Zakayi Downloading Din Hotuna Daga Opera Dinka Haka Shima Zakayi A Cikin Instagram Din.

Da Farko Dai Kawai Ka Sakko Da Wannan Software Din OGInsta Plus Daganan   OG Insta Plus V8.5.0 Bayan Ka Saukar Dashi Kayi Install, Saikayi Log In Din Instagram Din Naka,

TA YAYA AKE DOWNLOADING DIN HOTUNA DA VIDEOS

Kawai Kaje Kan Hoton Ko Video Da Kake Da Bukatar Download Dinsa



Saika Taba Kan Wadannan Yan Digon, Zakaga Options Sun Fito

Saika Taba Kan Download, Zakaga Ya Fara Download Kamar Haka



Da Zaran Ya Kammala Download, Zai Nunamaka Kamar Haka




Wannan Matakan Zakubi Wajen Downloadin Na Video

Kuma Zaka Iya Zooming Din Hotn A Cikinsa, Kamar Yanda Kakeyi A Cikin Wayarka,

Domin Zooming Din Hoto, Zaka Dan Matse Hotonne Na kamar Sakwan Biyu [2sec] Zakaga Alamar Iya Hoton Ya Bude, Sai Ka Dunka Budashi Zakaga Yana Zoomin.

Bugu Da Kari, Zakuma Ka Iya Turama Wani Ko Wata Sakon Message Kamar Na Facebook,

Zaka Iya Follow Dina Idan Kayi Serch Na

@realYusha

SHIKENAN !!!

Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai

No comments