Saturday, 15 October 2016

Yanda Zakayi Reply Message Din Da Aka Maka A WhatsApp Batare Daka Bude WhatsApp Dinba





A Yau InshaALLAH Zanyi Bayani Ne Game Da Yanda Zaka Amsa Sakon Message Din Da Akamaka A WhatsApp Batare Daka Budeshi WhatsApp Dinba.





Kamar Yanda Muka Sani Idan An Turomaka Sakon Text A WhatsApp Dinka Yakan Fitone Wajen Notfication, Saika Sanko Da Wajen Notfication Din Sannan Ka Bude Sakon, Kaima Ka Maida Reply.

Wani Lokaci Zakaga Kana Cikin Brawsing Dinka, Ko Wani Abu Daban Sai Kawai Kaga An Turomaka Sakon Message A WhatsApp Dinka, Idan Kana Da Kyashin Barin Abunda Kakeyi Ko Kuma Kana Kan Wani Aikin Dayafi Shi Wannan Maida Sakon Message Din Muhimmanci, To Saika Duba Wannan Post Din Nawa.

Da Farko Kawai Abunda Zakayi, Ka Bude WhatsAppDin Naka, Sai Setting Sai Ka Bude NotificationsSaika Shiga PoP-Up
Notifications
 Saika Zabi Na Biyu Wato Only When Screen On

                   
                      Screenshot

Da Fatan Kunji Dadin Wannan

Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai

No comments