A Yau Insha Allah Zamuyi Bayani Ne Game Da Yanda Zaka Cirema Memory Card Password Din Da Aka Riga A Manta,

Wannan Shine Hanya Mafi Sauri Da Kuma SauQi Sosai,
Wannan Hikimar Akan Iya Yinta Ne Ta Hanyar Amfani Da Wayan Andriod,
Kawai Kabi Wadannan Hanyoyin
[1 ... Da Farko Kawai Kasa Memory Card Din Da Yake Da Passward Din Cikin Wayar Andriod
[2 ... Saika Bude Wani Application Mai Suna ES File Explorer Idan Kuma Baka Dashi Sai Sakko Dashi Daga Nan ES Xplorer.apk
[3 ... Saika Duba Folder Mai Suna mmcstore
[4 ... Saikayi Rename Dinsa Daga mmcstore Izuwa mmcstore.txt Kaga Ka Kara .txt Kenan
[6 ... Daga Nan Zaka Iya Ganin Passward Din Memory Card Din Dakasa, Saika Rubuta Kayi Copy Dinsa
[6 ...Saikaje Kan Memory Card Din Ka Danna Option Saika Shiga Remove Memory Card Passward, Saika Yi Paste Din Passward Din Daka Riga Ka Copy.
Shikenan Ka Kammala