Wednesday, 24 August 2016

Yanda Zaka Maganance Matsalar "Not Enough Memory" A Wayar Andriod

Barkan Mu Da Yau,

Yau Zamuyi Bayani Ne Game Da Yanda Zaka Magance Matsalar "Not Enough Memory" Alhali Kuma Kai Kasan Kana Da Ishash Shen Memory, Wata Kila Nakan Wayar Ko Kuma Memory Card A Cikin Wayar Taka Ta Andriod.

Idan Ka Taba Ko Kana Kan Fuskantar Irin Wannan Matsalar To Ga Mafita

[1,] Da Farko Dai Ka Tabbata Kayi Rooting Dinta, Idan Bakayi Ba Saika Duba Nan [Android ] Yanda Zaku Yi Rooting Din Ko Wanne Irin Android Ba Tare Da Komfiyuta Ba

[2,] Saika Tanadar Da ES File Explorer Idan Baka Da Ita Saika Sakko Da Ita Daga Nan ES File eXplorer.apk

Idan Duk Ka Kammala Hada Abun Da Ake Bukata, Sai Kuma

1, Saika Bude ES File Explorer Ka Zabi Kan Wayar, Zakaga Wata Folder Mai Suna Data

Cikin DATA Din Zaka Ga Wani Folder Mai Suna log_
other_mode.

Idan Ka Bude Zakaga Wani Zakaga Wasu Abubuwa Guda Biyar
2, Saika Goge Duk Wadannan Abubuwan Guda Biyar

3, Bayan Ka Kammala Saikayi Rebooting [Wato Kakashe Wayar Ka Sake Kunnata] 

Daganan INSHAALLAHU Ka Magance Matsalar "Not Enough Memory

Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai

No comments