Amma Kuma Kwata-Kwata Bai Fahimtar Ina Film Din Ya Dosa Domin Baisan Kome Suke Cewa Ba ...
Ina Nufin Kwata-Kwata Baigane Abubuwan Dake Gudana A Cikin Film Din, Amma Indai Ya Kasance Film Din Akwai Subtittle Saikaga Mutum Ma Bayan Ya Fahimce SaKon Dake Cikin Film Din, Har Kaga Yana Iya Bama Wani Labarin Abin Da Film Din Ya Kunsa,
Ko Kun San Abin Da Ake Kira Subtitles Di Kuwa??
Subtitle Shine Wannan Rubutun Dake Fitowa A Kasan Screen Idan Kamar Ana Magana A Cikin Film, Abin Da Wasu Ke Kira Translations,
Duk Da Cewa Akwai Fina Finan Dake Zuwa Dasu A Jiki, Amma Kuma A Hakan Kila Subtitle Din Da Asa A Film Din Bai Gamsar DaKai Ba, Ko Kumama Kaga Ga Film Din Yana Da Kyau, Amma Kuma Kwata-Kwata Ma Baizo Da Subtitle Ba,
Bayanin Mu Nayau Zaiyi Nuni Ne Da Yadda Zaka Daurama Video Subtittle A Cikin Wayar Ka Ta Andriod Ta Hanyar Amfani Da 'MX Player'
Da FarKo Ka Bude Wannan Shafin, OpenSubtitles Ko Kuma Wannan LinK Din MovieSubtitles SaiKa Yi Search Din Subtitle Din Film Din Da Kakeso, (Amma Banda Hausa Films) Yafi Ga BollyWood, Ko HollyWood, Wato Indian Films, Ko American Films ...
Bayan Kaga Subtitle Din Film Din Da Kakeson Daurama Film Din SaiKa Zabi Language Din Da KaKeso, (English,ArabIc,France,Dutch) Dadai Sauransu,
Sai Kayi Downloads Din Subtitle Din, Idan Shi Subtitle Din Da Kayi Downloads Dinsa Yazo A Zip Extension Ne, To Dole Sai Kayi Unzip Dinsa, Domin Inbaka Unzip Dinsa Ba Bahalin Da ZaKa Iya Uploads Dinsa Cikin Films Din Da Kakeso ..
SaiKaJe Cikin MX Player Din NaKa, KaJe Kan Film Din Da Ka Downloads Din Subtitle Dinsa, SaiKa Bude (Play kenan) Da Zarar Film Din Ya Fara, SaiKa Taba Can Sama Gefen HannunKa Na Hagu Wasu Yan Digo Guda Ukum
SaiKa Zabi Subtitles,
Saika Taba Open, (Tunda Dama Ka Riga Kayi Downloading Din Subtitle Din,) Daganan SaiKaje Folder DaKa Aje Shi Subtitle Din,
Dole Ya Kasance Subtitle Din Karshensa Ya Kare Da .str
Kana Kammala Sawa Zai Dawo DaKai Cikin MX Player Din Zakaga Subtiltle Yayi Normal,
Abun Yana BuKatar Natsuwa, Idan Akwai Inda BaKa Ganeba Sai Kayi Bayani