Thursday, 11 August 2016

Muhimman Abubuwan Da Ya Kamata Ka Dubasu Kafin Siyan Wayar Andriod

Kowa Dai Da Kiwon Daya Karbeshi Wai Makobcin Mai Akuya Yasai Kura !!

Kowa Nada Burin Yagansa Da Wayar Da Za,ace Eh Gata Tana Da Kyan Da Idan Aka Ganta Za,a Yaba,

Sannan Kuma Yana Amfani Da Ita Ba Wata Matsala, Sannan Kuma Kowa Akwai Dalilin Dayasa Ya Siya Tare Da Rike Wayarsa,

Da Yawa Akwai Wadanda Nada Burin Siyan Andriod, Amma Kuma Basu Da Masaniya Akanta, Dama Dai Wadanda Suka Santa Nasan Bayanina Zai Kara Wayar Masu Da Kai

Domin Me Yasa Kake Son Rike Andriod?

1..] ]Domin Yin Game Ne.? Akwai Masu Iya Cire Kudi Susai Andriod, Amma Kwakw Kwarar Dalilin Siyansu Saboda Suyi Game Ne,

Idan Ka Kasance Cikin Wannan Rukunin Yana Da Kyau Ka Duba

"""Saurin Procesor, Girman
"""Screen Karyayi Kasa Da Inci 5.0,
"""Juriyar Battery Dinta Karya Gaza 3, 000 mah

2..] Wasu Kansai Wayane Domin Suga Sun Dauki Hoto Kuma Hoton Yayi Kyau,



Yana Da Kyau Kafin Ka Siya Ka Duba Camera Pixel Dinta, So Samu Kar Kasiya Wayar Da Camera Pixel Dinta Yayi Kasa Da 5.0 Pixel,

3..] Kanfani, Yana Dakyau Ka Siya Wayar Da Asalin Kamfaninta Suna Yawan Yin Update Din OS Dinta, Ta Yanda Zaka Dunga Yin Updating Dinta Tana Dawo Maka Kamar Sabuwa, Kamar Kalan Wayoyin Andriod Lollipop Da Kuma AndriodM, Saboda Inganci, Juriya Da Kuma Dauriya.


4...] Girman Ram:- Yakasance Tana Da 8GB ROM Da Kuma 1GB RAM

5...] Tweaking-: Idan Kanaso Kasai Andriod Ne Saboda Tweaking, Saika Tabbata Ka Nemi MTK, MTK Sune Yawancin Wayoyin Da Suzo Da SIM Biyu Domin Sunfi Sauki Sosai Wajen Tweaking

6...] Kyan Battery,:- Idan Ka Sake Kaje Ka Kwaso Wayar Andriod Mai ZuQar Chaji, To Lallai Zata Haddasa Maka Rashin Natsuwa, Yana Dakyau Kayi La,akari Da Batter Dinta Karya Gaza 2, 500 mAh.


7..] 4G LTE: Idan Wayar Da Kakeson Siya Ta Andriod Takai Kamar 25, 000 Ko 30, 000 To Ka Tabbatar Tana Da 4G LTE: Domin Sauri Sosai Wajen Brawsing



Wadannan Sune Yan Shawarwari Na Da Yakamata Ka Sansu Tare Da Dubasu Kafin Siyan Waya Kirar Andriod.

Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai

No comments