Kusan Kowa Dake Amfani Da Wayar Hannu Muna Irin Wadannan Abun, SaiKaga Katsam Mutum Ya Cire Battery Din Wayarsa Batare Daya Kashe Wayar Ba, Wata Kila Yana Saurin Domin Yin Wani Abun,
Zan Sanar Daku Illolin Dake Tattare Da Wannan Abun
A Yayin Daka Kashe WayarKa, Take Zata Mutu, Hakan Na NunI Da Cewa Komai Ya Tsaya Kenan Na Wayar, Kamar Su, Apps Da A Take Abubuwan Da Yakamata Su Saving Din Kansu, Zasuyi Kafin Ta Kammala DauKewa,
Yayin Da Shi Kuma Cire Battery Ba Tare Da Cire Battry Ba, Zai Iya Illatama Wasu Apps, Kuma Idan Akwai Wasu Abubuwan Da Suke BuKatar Kayi Saving Dinsu; To Ba Dama Kenan, Saboda Ba,a Barta Ta Kammala Abun Da Take Bukata Ba
Sannan Wani Illar Kuma Itace
Cire Battery Ba Tare Da Kashe Waya Ba, Zai Iya Illatama Memory Din WayarKa, Ina Nufin Zai Iya La,antamaka SD Card DinKa, Ko Kuma Ya Gogema Wasu Abubuwa Dake Kan Wayar Taka,
Domin Warwarewa Tare Da Gudun Irin Wannan Matsalar, Ka Dunga Kulawa Kana Kashe Wayar Taka Kafin Cire Battery,
Akiyaye