Tuesday, 19 July 2016

Dalilan Dakesa Wayar Ta Andriod Take Bude Mobile Network (Data) Ko WIFI Da Kanta


Dalilan Dakesa Wayar Ta Andriod Take Bude Mobile Network (Data) Ko WIFI Da Kanta . .
Abun Nufi Shine Zakaga Wayar Andriod Tana Bude Data Ko WIFI Da Kanta Batare Da Kai Ka Budeshi Ba ... . 
Kamar Yanda Muka Sani A Yanxun Wayar Andriod Itace Kan Gaba Cikin Wayoyin Da Ake Amfani Dasu A Duniya, . Hakan Ne Yasa Yawancin Masu Hada Manhaja Na Wayoyi Suka Fi Karfi Wajen Hada Manhaja Na Wayoyin Andriod,. . 

Yawancin Application Din Da Ake Downloading Dinsu Daga Internet Zakaga Free Application Ne, Domin Mutanenmu Sunfi Son Komai Na Kyauta. . A Hakan Cikin Wadannan Apps Din Wajen Installing Permission Sai Kaga Wani Yazo Da Wani Salo Na Daban Wani Saikaga Kana Install Din App Din Sai Kaga Wayar Taka Ta Fara Daukar Zafi, Wata Kuma Kaga Ta 'Ku'Ke Da ZuQar ChaJi Wata Kuma Sai Kaga Ta Farayi Maka Slow. Ko

 Kaga Data Ko WIFI Na Budewa Dakansa Batare Da An Umarce Shi Ba. . Misali Kazo Installing Na "MX Player" Ai Da Zarar Ka Taba Kanshi A Yayin Da Zakayi Install Dinsa, Yana Nuna Maka Wani Bayani, A Inda A Kasan Bayanin Zakaga Ansa ACCEPT Da Kuma DISMISS, To Da Zarar Ka Taba Kan ACCEPT, Hakan Na Nuna Ka Yarda Da Duk Sharudan Wannan Application Din Kenan. . .

Daga Nan Kuma Sai Yanda Hali Yayi

.... . . MENENE MAFITA ??? . . 


Tunda Munyi Gamshashshiyar Bayani Akan Dalilan Dake Jawo Wannan Matsalar, To Saura Mafita Kuma ... . .

Domin Gujema Ire Iren Wannan Matsalar, Yawan Installing Din Application Barkatai Shine Asalin MaQasudun Hakan, . .

Ka Dunga Tantance Application Kafin Kayi Insall Dinsa . Ka Dunga Daurewa Kana Karata Permission Din Application Kafin Kayi Install Dinsa. .

Idan Kana Da Daya Daga Cikin Wadannan Apps Din Cikin Wayarka Ta Andriod To Ka Gaggauta Unintall Dinsa Kafin Ya Jawo Ma Irin Wadannan Matsalar, . .

  • Durak (Card Game) 
  • Livelocker 
  • Android Video Converter 
  • Mera Live TV 
  • Tdt Directo TV 
  • TV by Zurera .

Bayan Wadannan Akwai Wasu Da Dama. . . .
A KiYaYe

Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai

No comments