Ko Kasan WayarKa Ta Andriod Zata Iya Dunga Yin Magana, Batare Da Wani Software Ba ... Wasu Zasuyi MamaKin HaKan, Sannan Wasu Kuma Kan Iya Karyatani, To Inbaka Gwada Ba .. KarKa Karyata Ko MamaKi Ko Kuma Musantawa.
Abun Kuma SauKin GasKe Gareshi Ba Wuya,
MataKan Bi Kafin Wayar Taka Ta Andriod Tayi Magana,
Da FarKo, Ka Bude Settings Din Wayar TaKa Ta Andriod,
SaiKa Binciko Abin Da Ake Kira Accessibility A Cikin Settings Din
Idan Ka Budeshi ZaKaga Abun Da Ake Kira Talkback, Sai Ka Tabashi,
ZaKu Ganshi A Off, SaiKu Maidash
Sai Ku Maidashi Zuwa On,
ShiKenan Ka Kammala,
Kusani .. Idan Kuzo Kan Wani Abun Zaku Bude, Sau Biyu Zaku Taba, Don Inkun Dannan Sau Daya Kawai, Iya Sunan Abun Kawai Zata Fada, Sannan Kuma ABun Yana Dan Rike Waya Idan Ka Budeshi ...
A Kiyaye