Thursday, 22 September 2016

Yanda Zaka Bude Unconverted Video Ko Wane Irin Video A Cikin WayarKa Ta Andriod Ta MX Player,

Sau Da Yawa ZaKaga Ansama Mutum Wani Film Ko Video Kaga Yace Shi Bai Ganshi Ba A Cikin Wayarsa .. Ko Kuma Yace Ai Virus Ne Aka Tura Masa,

Sai Kaga Mutum YaJe Ya Goge Film Din Batare Da Ya Kalla Ba, Ko Kaga Ga Film Din InKaje Budeshi Sai Ya NunamaKa Unsuppoted Content, Watan Yana Nunama Bazai Bude Ba Kenan Kwata - Kwata,

Wasu Kuma Kanyi Amfani Da VPlayer Wajen Bude Ire Iren Wannan Fina - Finan, Sai Dai Kuma Wata Daban, Shi Wannan VPlayer Din Yana Da ZuQar ChaJi Sosai Musanman Ma Idan Wayar TaKa Ba Wata Mai Rike ChaJi Bace,

Wai Menene Unconverted Video Ko Film ??

Abun Da Na Fahimta Dangane Da Unconverted Video Ko Unconverted Film, Shine,,. Bawai Dole Video Wanda ZaKa Ganshi HD (High Defination) Shine Unconverted Ba, Abun Nufi Bawai Ko Wane Film Da Kaga Yayi Kiliya (Clear) Tar-Tar Sosai Shine Unconverted Ba, A,A

Film Ko Video Din Da Ake Nufi Da Unconverted Shine Film Din Da Akayi Copy Dinsa Kai Tsaye Daga JiKin Kaset (DisK or Flate) Wanda Zakaga Yanayin Quality Dinsa Ya BanBanta,

Shi Unconverted ZaKaga Yazo Da Nauyi Sosai Fiye Da Kima, Wani Unconverted Din Kan Iya Zuwa Da Nauyin 4GB Na Space, Wani Kanzo Kasa Da HaKa, Amma Bai Fiya Wuce 4GB Din Ba,

Zakaga Yazo Extention Dinsa Ya Banbanta Sai Kaga Ansa Kamar .DAT Ko .AVI , Da Dai Sauransu A Madadin Kaga .MP4 Ko Kuma .3GP,

A Yanzun Zan Iya Cewa MX Player Shine Player Na Kallo Da Yawancin Masu Kallo A Cikin Wayoyin Andriods Keyin Amfani Dashi, Domin Dadin Kallo Da Yake Dashi

Shi Kuma Baida Tsarin Bude Kko Wane Kalan Video

Ba Tare Da Bata Lokaci Ba Idan Ka Fahimce Abun Da Nake NuFi, To Sai Mu Koma Kan Bayanin Mu.

Idan Kanason Bude Ko Wane Kalan Video A Cikin MX Player DinKa,

Da FarKo Idan Ka Tura Shi Unconverted Film A Cikin Wayar TaKa, Sai Ka Nemi "ES File ExPlorer," InKana Da Ita Shikenan In Babu SaI Kayi Downloads Daga Nan  Bayan Ka Bude ES File ExPlorer, Sai Kaje Wajen Da Ka AJiye Shi Unconverted Film Din



SaiKa Taba Kansa, Kana Tabawa Zai Nunama Ka Zabi Abun Da Kake Son Budewa, SaiKa Zabi Video


Zai Nunama Inda ZaKa Zabi Player Din Da Kake Son Bude Wannan Video Din, SaiKa Zabi MX Player Din, ShiKenan Ka Gana Zai Fara Playing



Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai

No comments