Friday, 16 September 2016

Yanda Ake Uploading Din Full Din Hoto Instagram Ko WhatsApp, Batare Da Cropping Ba.





Sau Da Yawa Zakaga Wasu Kanso Ace Sunyi Uploading Din Hoto A Profile Picture Dinsu Na WhatsApp Ko Instagram Ba Tare Da Cropping Ba,

Amma Hakan Baya Yuwuwa,

Domin Yin Uploading Din Full Din Hotonka A WhatsApp Ko Instagram Saika Bi Wadannan Matakan..

1..] Kayo Downloading Din Wannan App Din Mai Suna No Crop Daga Nan No Crop.Apk

2..] Bayan Kayi Downloading Din App Saika Budeshi Kayi Upload Din Hoton Da Kakeson Sawa A Profile Dinka Na WhatsApp Ko Kuma Kakeson Yin Post Dinsa A Instagram, Da Zarar Kayi Upload Dinsa Saikayi Save.





3..] Saika Bude WhatsApp Ko Instagram Din Naka Kaje Kan Wajen Canja Profile Picture Din, Ko Wajen Post Na Instagram, Sai Kaje Ka Zabi Wannan Hoton Dakayi Upload Dinsa A Cikin No Crop, A Cikin Gallery, Saika Zabeshi, A Matsayin Profile DP Dinka


Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai

1 comment

Enter your comment...mungode

Balas