Saturday, 27 August 2016

Yanda Zaka Bude Facebook Dinka Cikin Opera, Kamar Na Computer.

Ka Taba Bude Facebook Dinka Cikin Computer ??



Kaga Irin Kyau Da Qayatarwa Da Yake Dashi ??

Abun Gwanin Sha'awa,

Nasan Akwai Masu Cewa Inama Ace Haka Facebook Dina Zai Dunga Budewa Cikin Wayata,

To Shakuruminka, Daga Yau Zaka Budewa Kaima Cikin Wayarka.

Amma Ta Opera Kawai Idan Kana Da Bukatar Budewa Saika Dinka Bude Wannan Link Din

www.FaceBooK.Com/?M2W

Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai

No comments